Latest
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya yi alhinin rasuwar sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Muyideen Ajani Bello.
Mawaki kuma jarumi Adam A Zango ya shirya babban casu. A wani bidiyo da ya wallafa a intanet, an ga daruruwan masoya suna nishadantuwa da wakokin Zango.
Yan sanda sun kai farmaki a jihohi inda aka ceto mutane sama da 30. An ceto mutane 20 a Katsina tare da kama shugaban masu garkuwa Idris Alhaji Jaoji.
Yarjejeniyar IPMAN da matatar Ɗangote ta fara aiki. Matatar ta fara sayarwa ƴan kasuwa fetur kai tsaye. Sai dai har yanzu ana sayen fetur ta hannun wani kamfanin.
Rahama Sadau ta cika da farin ciki yayin da za a haska fim din Hausa a kasar Saudiya. Wannan ne karon farko da aka haska fim din Kannywood a Saudiya.
An zargi wasu ƴan ƙasar nan da ƙin ci gaban Naira. Wannan na zuwa bayan an sayar da Dala a kan N1,555 a ranar Juma'a. Reno Omokri ya soki ƴan ƙasar nan.
Sojojin Najeriya sun gwabza da 'yan ta'adda a Taraba da Benue a wani samame da suka yi. Sojojin sun kwato motar 'yan ta'adda da babur d wasu bindigogi.
Kungiyar ASUU reshen jami'ar LASU ta fara yajin aiki saboda rashin biyan karin albashi da gwamnati ta gaza aiwatarwa tun Janairu 2023. An ba dalibai hakuri.
Wani jigo a jam'iyyar PDP, Segun Sowunmi, ya bayyana cewa akwai kuskure daga bangaren Shugaba Bola Tinubu kan kudirin haraji. Ya ce Tinubu ya jawo adawa da kudirin.
Masu zafi
Samu kari