Latest
A kasa da shekaru biyu na mulkin Shugaba Bola Tinubu, 'yan majalisar tarayya 9 sun sauya sheka daga jam'iyyun da suka ci zabe a 2023 APC. Legut Hausa ta yi bayaninsu
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta kara jaddada rashin jin dadin yadda ta gaji bangaren ilimi a cikin mummunan hali, ta dauki matakin gina sababbin makarantu.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar da shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio kara a kotu kan zargin bata mata suna.
Jam'iyyar APC ta musanta zargin cewa ƴan Majalisa 27 na jihar Ribas sun sauya sheƙa daga PDP zuwa cikinta, ta ce Gwamna Fubara na son take umarnin kotu ne kawai.
Jam'iyyar NNPP ta tabo batun dakatarwar da aka yi wa sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Sanata Kawu Sumaila da wasu 'yan majalisar wakilai guda uku a Kano.
Majalisar Koli ta Harkokin Musulunci (NSCIA) karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ta bukaci Majalisar Dattawa ta cire wasu sassan kudirin haraji.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, ya caccaki wasu daga cikin manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ba su dace ba.
Al'ummar garin Bato da ke yankin ƙaramar hukumar Tafawa Balewa a Baushi sun shiga tashin hankali da ango da yayar amarya suka rasu kafin ɗaura aure.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri ya bayyana cewa babu wanda yake da hannu a rashin nasarar da tsohon hwamnan Kaduna na zama minista a kasar nan.
Masu zafi
Samu kari