Latest
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta shirya fede biri har wutsiya a takaddama da Godswill Akpabio.
Shugaban kasa, kuma jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu ya ba 'yan jam'iyyar dake da korafi da su yi tare, inda ya ba umarni a zauna son warware matsalolinsu.
Rikicin Majalisar dokokin jihar Legas na ɗaya daga cikin abubuwan da suka ɗauki hankali a makon jiya, mun tattaro maku makamantan haka da ya faru a jihohi.
Fadar mai alfarma sarkin Musulmi ta sanar da fara duba watan azumin Ramadan na 2025. Idan aka ga wata za a fara azumin 2025 ne ranar Asabar mai zuwa.
Bayan ce-ce-ku-ce kan rashin halartar Nasir El-Rufai taron APC, jam'iyyar ta yi wa tsohon gwamnan Kaduna martani kan kalamansa game da dalilin kin zuwa taron.
Masu shigo da mai daga ketare sun ce kasuwancinsu na cikin matsala bayan matatar Ɗangote ta sake rage farashin litar man fetur, sun ce za su iya yin asara.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai harin ta'addanci a jihar inda suka tafka barna. Tsagerun sun yi awon gaba da mutane tare da sace dukiya mai tarin yawa.
Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta mayar da hankali ne a wajen sama wa jama'a ayyukan da za a dade ana mora a maimakon tallafi.
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane su 20. 'Yan sanda sun kai farmaki ne maboyar 'yan ta'addar a kusa da wata gona.
Masu zafi
Samu kari