Latest
Wata budurwa ta wallafa wani hoto inda ta nuna abincin da ta yi wa saurayinta amma ya tsere bayan dandana abincin, ta ce ya katange ta ta ko ina a kafar sadarwa
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda ake wa laƙabi da Abba Gida Gida ya mayar da tsohon shugaban Hukumar Tattara Haraji ta jihar Kano (KiRS), Alhaji San.
Dan majalisar jihar Bauchi, Honarabul Ado Wakili ya rigamu gidan gaskiya kwanaki kadan kafin wa'adinsa ya kare bayan ya sha kaye a zaben da aka gudanar a jihar.
Gwamnan juhar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗda, da sauran gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma sun gana da shugaban kasa kan batun tsaro da noma da sauransu.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma mai kudin Afrika, Aliko Dangote ya kai wa shugaban kasa Bola Tinubu ziyarar ban girma a fadar shugaban kasa Abuja.
Mujahid Asari Dokubo, tsohon dan tawaye, ya bayyana cewa sakin shugaban kungiyar yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu, zai kara tayar da zaune tsaye ne a kasar nan.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya yi magana kan tazarcen da ya so ya yi karo na uku wanda bai yi nasara ba. Ya ce wasu gwamnoni sun so hakan. ya faru.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya wanda ke nuna makudan kudade da ake zargin a samo su daga gidan Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan CBN na bogi ne.
Wani matashi da aka bayyana sunansa da Kehinde Adesogba Adekusibe, ya tsinci kansa a komar hukumar 'yan sandan jihar Osun, biyo bayan wani rubutu da ya wallafa.
Masu zafi
Samu kari