Latest
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya ankarar da cewa idan ba a yi da gaske ba dangane da Boko Haram, zata iya shafe Najeriya daga taswira.
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon shugaban ƙaramar hukumar Ukum a jihar Benuwai, Raymond Erukaa, ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane inji ɗansa.
Sanatan Borno ta Kudu, Ali Ndume ya kalubalanci yadda shugaban majalisar, Godswill Akpabio ke jagorantar majalisar cikin rashin kwarewa, ya ce ya fishi kwarewa.
Wasu miyagun ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai farmaki a wasu ƙauyukan jihar Benue guda biyu. Ƴan bindigan a yayin harin sun halaka mutum bakwai.
Atiku Abubakar, wanda ya yi takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya zargi kotun koli da halasta haram da kuma kirkirar takardan bogi yayin hukuncin kotun.
Mayaƙan ƙungiyar ƴan ta'addan Boko Haram sun kai mummunan farmaki a jihar Borno. Ƴan ta'addan sun halaka babban limamin ƙaramar hukumar Kaga da wani ɗan sakai.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya jaddada cewa ko alama Tinubu bai ci zaɓen shugaban ƙasan 2023 da aka yi ba a Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya yi martani kan hukuncin kotun koli inda ya ce babu inda zai je kuma zai ci gaba da gwagwarmaya.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya yi magana a karon farko bayan rashin nasarar da ya yi a kotun ƙoli.
Masu zafi
Samu kari