Latest
Jam'iyyar PDP a jihar Ekiti ta gabatar da rahoto ga kwamitin ladabtarwa bayan binciken tsohon gwamnan jihar, Ayodele Fayose inda ya bukaci a kore shi daga jam'iyyar.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa ya taba yin cutar rashin ji ba tare da ya sani ba. Ya ce mutane da yawa na dauke da cutar.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar fatattakar 'yan bindiga a wani musayar wuta da suka yi. Sun ceto mutane shida da aka yi garkuwa da su.
Rahotanni sun bayyana cewa Dan wasan Najeriya Victor Boniface ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da shi a kasar Jamus.
Bayan gabatar da hudubarsa ta farko a ranar Juma'a 18 ga Oktobar 2024, Legit Hausa ta tattaro muhimman abubuwa game da sabon limamin babban masallacin Abuja.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya caccaki shugabanni kan rashin aiwatar da tsare-tsaren da suka kawo inda ya ce kwata-kwata ba su aiwatarwa.
Babban limamin jihar Imo, Sheikh Suleiman Njoku, ya bayyana dimbin kalubalen da musulmi ‘yan kabilar Ibo ke fuskanta a yankin Kudu maso Gabashin kasar nan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Kashim Shettima ya wakilce shi a wajen taron CHOGM 2024 da za a yi. Za a gudanar da taron a ranakun 21 zuwa 26 ga Oktoba.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Kaduna ta yi zargin tagka magudi a zaben shugabannin kananan hukumomin da aka yi. Ta ce za ta garzaya kotu neman adalci..
Masu zafi
Samu kari