Latest
An kuma samun shugaban ƙaramar hukumar na rikok kwarya a jihar Ribas ya naɗa mataimaka sama da 300, hakan na zuwa ne bayan hukuncin kotun ƙolin Najeriya.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya caccaki matasa kan zanga-zanga inda ya ce ba su da tarbiyya ganin yadda suke cin mutuncin malamai.
Wasu masu amfani da shafukan sada zumunta sun fara yada bidiyo mawaki Dauda Kahuta Rarara da cewa ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, amma an gano ba shi ba ne.
Wasu 'yan mata a sansanin NYSC dake Emure a jihar Ekiti sun tsallake rijiya da baya. Bangon bandaki ya rufta musu yayin da suke shirin yin wanka ranar Juma'a.
Tsohon gwamnan jihar Delta, James Ibori ya yi martani bayan hukuncin kotu kan ƙananan hukumomi inda ya ce hakan koma-baya ne ga ci gaban kasar Najeriya.
Ministan cikin gida kan man fetur, Heineken Lokpobiri, ya hyi watsi da umarnin shugaba Tinubu na maye gurbin Aduda da Agbo-Ella matsayin babban sakataren ma'aikatar.
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Jos a jihar Plateau sun nuna cewa wata makaranta ta rufta kan ɗalibai suna tsakiyar zana jarabawa, an shiga zullumi.
Bayan kwana guda da tesa keyarsa gidan kurkuku bisa zargin badakalar N33bn, kotu ta bawa tsohon ministan wuta, Mamman Saleh ya samu beli a kan N10bn
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta yi ram da wasu iyayen da su ka sa dansu a kasuwa domin su samu kudin ficewa daga kasar nan saboda matsin rayuwa.
Masu zafi
Samu kari