Latest
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Ahmed Aliyu, ya tuna da fursunonin da aka garkame a gidan gyaran hali. Gwamna Ahmed ya yi wa wasu daga cikinsu afuwa.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya kafa tarihi bayan shekaru 20, ya amince da karin alawus na N10,000 ga dukkan masu kataɓar fansho a jihar.
Kotu ta dakatar da shugaban hukumar KANSEIC prof. Sani Lawan Malumfashi da dukkanin shugabannin hukumar KANSEIC saboda rashin chanchantarsu a aikin gwamnati.
Yawaitar matsalar wutar lantarki da ake samu ya kasar nan ya jawo hankalin gwamnatin kasar nan wajen gano matsalar da ta addabi bangaren wutar a kasa.
Bobrisky ya isa iyakokin Najeriya da ke Seme tsakar dare sai aka kama shi. An binciki Bobrisky har zuwa karfe 4:00 na yamma kafin a kawo shi Legas.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan tsaro ta bayyana cewa ba za tattauna da 'yan bindiga ba. Ministan ya ce za a ci gaba da fatattakar miyagun a kasar nan.
'Yan wasan Kano Pillars (U-19) sun yi hatsarin mota a kan hanyarsu ta zuwa sabon filin wasanni na Jos. An ce direban motar da 'yan wasa da dama sun jikkata.
Majalisar dattawan Najeriya ta kafa kwamitin da zai binciki zargin da hukumar NDLEA ke yi wa Sanata Oyelola Yisa Ashiru na samun kwayoyi a gidansa.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa watau PDP ta kara faɗawa cikim rigima yayin da tsagin Gwamna Bala Mohammed ya maka ƙara a gaban kotun kan taron NEC.
Masu zafi
Samu kari