Latest
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa Bola Tinubu ya yi la'akari da ra'ayoyin ƴan Najeriya wajen yanke ministocin za a kora, ta faɗi tsarin da aka bi wajen tantancewa.
Tsohon karamin ministan gidaje da raya birane, Abdullahi T Gwarzo ya tura sako ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan ya raba shi da mukaminsa.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kwaskwarima ga majalisar ministocinsa inda ya kori wasu tare da nada sababbi. Ya nada sababbi har guda bakwai.
Mutanen yankin Neja Delta sun caccaki Bola Tinubu kan zargin rusa musu ma'aikata. Wasu daga cikinsu sun yi madalla da rusa ma'aikatar da Bola Tinubu ya yi.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Oromisan Aiyedatiwa ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta mutu a jihar. Ya bukaci jama'a da su fito su zabi APC a zaben gwamna da ke tafe.
Sabon shugaban hukumar da'ar ma'aikata (CCB), Abdullahi Bello ya sha alwashin raba ma'aikatan kasar nan da cin hanci da rashawa tare da dawo da martabar aiki.
Tsohuwar Ministar harkokin mata, Uju Kennedy Ohanenye ta yi magana awanni kadan bayan sallamar ta daga mukaminta inda ta yi godiya ga Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnonin PDP da sauran masu ruwa da tsakin da suka halarci taro ranar Talata sun nuna damuwa kan rigingimun cikin gidan da suka ƙi karewa a jam'iyyar.
Jam'iyyun adawa sun ce korar ministoci da Bola Tinubu ya yi a banza ne, PDP ta ce korar ministoci kora kunya ne. LP ta ce Tinubu ya fara korar yunwa kafin ministoci.
Masu zafi
Samu kari