Latest
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya caccaki tsarin da Bola Tinubu ke bi wajen gudanar da gwamnatin kasar nan, inda ya zarge shi da rashin alkibla.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta karya ikirarin samo tallafin Dala biliyan 57.5 domin kafa ƙasar Biafara, ta ce labarin ƙarya ce mara tushe, lamarin ya haddasa surutu.
Hon. Abubakar Kabir Bichi, dan majalisar Bichi a majalisar wakilai ya dauki nauyin dalibai 21 'yan asalin mazabarsa zuwa Malysia domin yin karatun watanni 18.
An samu bayanai kan matukin jirgin saman da ya yi hadari da jami'an NNPCL. Wanda haɗarin ya ritsa da shi babban ne sosai a kungiyar matuƙa jirgin sama ta kasa.
Sanatoci da dama da suka hada da Yahaya Abdullahi (PDP, Kebbi ta Arewa), sun bayyana damuwarsu kan tsakuro kudaden jihohi domin gudanar da a ayyukan hukumomin.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa za ta bi umarnin kotu na hana jami'anta shiga zaben kananan hukumomin jihar Kano da ke tafe. Rundunar ta yi karin haske.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ba zai wakilci Najeriya a taron kasashen Commonwealth na 2024 da za a yi a Samoa kamar yadda aka tsara tun farko ba.
Rundunar sojin Najeriya ta yi martani ga Nuhu Ribadu inda ta ce babu wani jami’in soji da ke taimaka wa ‘yan ta’adda, ‘yan fashi da sauran masu addabar kasar.
Gamayyar sarakunan gargajiya a jihar Osun sun jefa wani basarake a matsala bayan zarginsa da neman handame wasu filaye a jihar da ke Kudancin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari