Latest
Cocin ECWA a jihar Filato ya bukaci matasa da ke cocin su nisanci fita zanga zangar tsadar rayuwa da ake shirin gudanarwa saboda kaucewa ta da tarzoma a kasa.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya bayyana cewa ba zau bar APC matukar Gwamna Babagana Zulum na cikinta, ya bayyana cewa da shi aka kafa jam'iyyar tun asali.
Gwamnan Seyi Makinde ya aika da wasika ga majalisar jihar Oyo inda ya sanar da su kudurinsa na tafiya hutu tare da mika mulki ga mataimakinsa Bayo Lawal.
An shiga jimami bayan sanar da rasuwar shugaban kungiyar Ohanaeze Ndigbo na kasa baki daya, Cif Emmanuel Iwuanyanwu a yau Alhamsi 25 ga watan Yulin 2024.
Gwamnatin tarayya ta ce nan da 'yan kwanaki kadan masu zuwa za a bude shafin neman tallafin YIF domin ba matasa rancen Naira biliyan 110 su yi kasuwanci.
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Mahmud Yakubu ya ce hukumar za ta iya gudanar da zaɓukan kananan hukumomi 774 a Najeriya.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana abubuwan da suka fadawa Shugaba Bola Tinubu kan halin da ake ciki inda ya ce duk abin da ya kamata su yi sun yi.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta bayyana cewa ta gano mutanen da ke daukar nauyin zanga-zangar da za a gudanar a fadin kasar nan. Ta yi gargadi.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta gargadi mutanen jihar kan shiga zanga-zangar da ake shirin gudanarwa a fadin kasar nan. Ta ce yin hakan haramun ne a jihar.
Masu zafi
Samu kari