Latest
Bayani dalla dalla kan wasu muhimman abubuwa kan sabuwar dokar haraji da Bola Tinubu ke shirin kawowa Najeriya. Gwamnonin Arewa sun ki amincewa da dokar.
Babbar kotun tarayya da ke birnin Abuja ta hana gwamnatin tarayya sakarwa jihar Rivers kudade daga asusunta duk wata. Kotun ta yi hukuncin ne a ranar Laraba.
Ministan makamashi ya bayyana cewa za a gama gyara wutar Arewa a cin kwanaki 12 masu zuwa, ya ce gyaran wutar Arewa zai dauki mako biyu daga yanzu.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya sallami shugaban jami'ar ABSU da ke garin Uturu tare da mataimakansa daga aiki, ya naɗa waɗanda za su maye gurbinsu.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Imo, sun samu nasarar dakile wani harin 'yan ta'addan kungiyar IPOB/ESN. Jami'an tsaron sun sheke mutum daya da kwato makamai.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnan Legas, Babajide Sanwo Olu ya tsorata da barazanar da hukumar hana yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC) ke yi masa.
Gwamnan jihar Zamfara ya ce yan majalisun Arewa, Sanatoci da yan majalisar wakilai za su yi watsi da bukatar Bola Tinubu kan sabuwar dokar haraji.
Dan majalisa mai wakiltar Kura/Madobi/Garun Malam, Datti Yusuf Umar ya ce lalacewar wutar lantarki a Arewa ya jawo matsaloli da asarar rayuka masu tarin yawa.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana cewa bangaren shari'a na da rawar takawa wajen magance matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari