Latest
Fadar Sarkin Musulmi a Najeriya ta ƙaryata jita-jitar rasuwar Mai Martaba, Sultan inda ta bukaci jami'an tsaro su dauki mataki kan masu yada labarin.
Abba Kabir Yusuf ya ayyana N71,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi a Kano. A karshen watan Nuwamba za a fara biyan ma'aikata mafi ƙarancin albashi a jihar Kano
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya sanya labule da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Dangote ya gayawa Tinubu abin da matatarsa za ta iya.
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote Group, Alhaji Aliko Ɗangote ya bukaci NNPCL da ƴan kasuwa su daina shigo da mai daga ƙasashen ketare, su dawo gida.
Kamfanin TCN ya yi magana kan yadda yake fama da yan bindiga a kan gyaran wutar lantarkin Arewa. TCN ya ce yan bindiga ne suka hana gyara lantarki ta Shiroro.
Mutane da dama sun gudanar da zanga-zanga a hedkwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ke birnin tarayya Abuja a ranar Talata, 29 ga Oktoba 2024
Maharan da suka yi garkuwa da limamin coci a jihar Edo sun tuntuɓi ƴan uwansa sun bukaci lale masu kudi fansa Naira Miliyan 200 kafin da su sake shi.
Jam'iyyar APC reshen jihar Osun ta fatattaki tsohon gwamna, Ogbeni Rauf Aregbesola daga cikinta kan zargin cin dunduniyarta da kuma ƙaddara ta gida biyu.
Alamu sun nuna cewa kasar Ghana na Shirin fara jigilar fetur daga matatar Dangote da ke jihar Legas zuwa kasar ta maimakon cigaba da dakonsa daga ketare.
Masu zafi
Samu kari