Latest
Yar gwagwarmaya a Najeriya, Aisha Yesufu ta yi magana kan zaben 2027 na shugaban kasa, Bola Tinubu inda ta ce babu abin da yan Arewa za su iya yiwa shugaban.
Yayin da ƴan Najeriya ke fama da yanayin rayuwa, dillalan mai sun tashi farashin man fetur kwanaki kaɗan bayan NNPCL ya ƙara tsadar lita a gidajen mansa a Najeriya.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta International human rights commission (IHRC) ta ce yan Arewa sun tafka mummunan asara saboda rashin wuta na kwanaki da dama.
Ofishin binciken tsaron Najeriya (NSIB) ya sanar da gano karin gawar mutum guda da hatsarin jirgin sama ya rutsa da su da jihar Ribas. Hadarin ya afku a makon jiya.
Gwamna Siminalayi Fubara ya ce Nyesom Wike ya yaudare shi bayan Bola Tinubu ya musu sulhu a 2023. Tinubu ya musu sulhu domin kawo karshen rikicin Rivers.
An yi rashin daya daga cikin jaruman masana'antar fina-finan Yarbawa. Pa Charles Olumo Sanyaolu ya yi bankwana da duniya. Ya rasu yana da shekara 101.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da sanatocin PDP uku kan matsalar tsaro da ta hana manoma aiƙi a jihar Kebbi.
Gwamnonin APC a Najeriya sun bayyana tasirin tsare-tsaren Shugaba Bola Tinubu yayin da ake cikin halin kunci inda suka ce akwai haske nan gaba kadan.
Wani gini ya rufto a birnin Ibadan na jihar Oyo da safiyar ranar Alhamis. Mutane 10 sun rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka samu raunuka sakamakon lamarin.
Masu zafi
Samu kari