Latest
Kungiyar dillalan man fetur ta IPMAN ta yi magana kan dalilin kasa fara jigilar man fetur daga matatar Dangote. Ta ce har yanzu suna kan tattaunawa ne.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ba da mamaki bayan nada ministoci guda hudu daga jiha daya da ke Kudu maso Yammacin kasar nan, wato jihar Ondo.
Gwamnatin Tarayya ta yi martani da gwamnoni suka ki amincewa da kudirin rarraba harajin VAT da ke gaban Majalisa inda suka ce zai jefa al'umma cikin kunci.
Sanata Adams Oshiomhole ya bukaci a kara mafi ƙarancin albashi zuwa sama da N70,000. Sanatan ya ce ana kara talaucewa a Najeriya duk da karin albashi da aka yi
Mai sharhi kan al'amuran yau da kullum kuma mai bibiyar harkokin gwamnati, Mahdi Shehu ya tona dalilin karuwar rashin cigaba a Arewacin Najeriya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 16 a wani harin sa suka kao a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun sace mutanen ne lokacin da suke aiki a gonakinsu.
Gwamnonin jihoji 36 sun yu zama a sakatariyar NGF da ke birnin tarayya Abuja kan wasu muhimman batutuwa da suka shafi kasa da kungiyarsu a jiya Laraba.
Kotun daukaka kara mai zama a a babban birnin tarayya Abuja ta tanadi hukunci kan korafe-korafe huɗu da aka shigar gabanta dangane da rikicin sarautar Kano.
Shugaban kungiyar likitoci masu neman kwarewa NARD ta ƙasa, Tope Zenith Osundara, ya tabbatar da dawowar likitar da aka yi garkuwa da ita tun Disamɓa.
Masu zafi
Samu kari