Latest
Shugaban malaman addinin Musulunci a jihar Ondo ya goyi bayan dan takarar gwamnan APC a zaɓen Ondo. Malaman Musulunci sun ce za su zabi APC a Ondo.
Babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta kara kwace makudan kudi, kadarori da hannun jari da ake zargin suna da alaƙa da tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Kungiyar yan kwadago ta TUC ta musanta raɗe-raɗin da ake cewa gwamnatin Benuwai za ta biya N40,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata.
Kungiyar kwallon kafar Manchester United nada sabon koci, Ruben Amorin. Man United ta kashe £9.25m wajen sayen sabon kocin wanda ya fito daga Sporting.
Hukumar EFCC ta cafke dan daudu da aka fi sani da Bobrisky yana shirin sulalewa zuwa London. Bobrisky ya yi kira ga yan Najeriya kan su taimaka masa.
An shiga tashin hankali a babbar kotun tarayya mai zama a Abuja lokacin da aka kawo kanama yaran da aka kama lokacin zanga-zanga a Kano, wasu daga ciki sun suma.
Wani bincike ya bankaɗo matsala a biyan albashin ma'aikatan kasar nan, inda ake fargabar samun jinkirin biyan kuɗin a watanni uku na Oktoba, Nuwamba da Disamba.
Babban sarki a jihar Ondo, Oba Olufaderin Adetimehin ya goyi bayan dan takarar gwamnan APC a zaɓen gwamnan Ondo da za a yi a shekarar 2024 da muke ciki.
Majalisar dokoki a jihar Oyo ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Oyo ta Gabas kan wani bidiyo da ke yawo wanda aka ganshi yana abubuwan da ba su dace ba.
Masu zafi
Samu kari