Labaran duniya
Mataimakaiyar shugaban ƙasar Amurka, Kamala Harris ta taya zababben shugaban ƙasa, Donald Trump murnar lashe zabe, ta ce za ta taimaka a mika mulki.
Rahotanni sun tabbatar da cewa nasarar Donald Trump a zaben Amurka ta jawowa attajirin duniya, Elon Musk riba inda dukiyarsa ta karu da $13bn cikin awanni.
Attajiri kuma fitaccen dan kasuwa, Elon Musk, ya tofa albarkacin bakinsa kan zaben shugaban kasan Amurka. Elon Musk ya ce zaben Amurka ya nuna mutane na son canji.
Hasashen da kafofin yada labarai suka fitar ya nuna cewa Donald Trumnp ne ya samu nasara a zaben shugaban kasar Amurka da aka gudanar ranar Talata.
Rahotanni sun bayyana cewa sojojin kasar Chadi sun tsananta hare-hare a yankin Tafkin Chadi lamarin da ya sa mayakan Boko Haram tserowa zuwa kauyukan Borno.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya taga Donald Trum murnar lasshe zaben shugaban ƙasar Amurka, ya nuna bukatar kara inganta alakar Najeriya da Amurka.
Magoya bayan Donald Trump sun fara murnar lashe zaben Amurka bayan ya buga Kamala Harris a ƙasa. Donald Trump zai dawo shugabancin Amurka karo na biyu.
Jam'iyyar Repubican ta shige gaba a zaben sanatoci da aka fara jiya Talata, zusa yanzu ta samu nasarar lashe manyan kujeru a jihohin Ohio da West Virginia.
Kadan ya rage dan takarar Republican kuma tsohon shugaban kasa Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka na 2024 domin zama shuagaban kasar karo na biyu.
Labaran duniya
Samu kari