Labaran duniya
Bola Tinubu ya halarci taron kasashen Musulmi a Saudiyya. Mun kawo muku tarihi da dalilin kafa kungiyar kasashen Musulmi ta duniya da Najeriya ke ciki.
Zaɓabɓen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya fara maganar tazarce karo na uku a fadar White House. Trump ya gana da Joe Biden a fadar shugaban kasa.
Kwamandan sojojin Amurka ya ziyarci hafsun tsaron Najeriya bayan ɓullar Lakurawa a Arewa. Sojojin Amurka za su taimaka wajen yaki da ta'addanci a Najeriya.
Shugaban kamfanonin Tesla da X, Elon Musk ya samu muƙami a Amurka bayan amincewa da shugaban kasar mai jiran gado, Donald Trump ya yi da nadinsa.
Gwamnatin Najeriya za ta kulla haɗakar kasuwanci da kasar Saudiyya bayan ziyarar Bola Tinubu kasar Saudiyya. Saudiyya za ta zuba jari a Najeriya.
Kasar Saudiyya ta ƙaryata cewa an samu saukar dusar ƙanƙara a ɗakin Ka'aba. Hukumomin Saudiyya sun ce babu dusar ƙanƙara a masallacin Haramin Makka.
Jakadan Isra'ila a Najeriya, Michael Freeman ya sha suka kan zargin Iran da hannu a rashin tsaro da ke wakana a Kasar da sauran ƙasashen Afrika ta Yamma.
Tinubu ya isa Saudiya domin halartar taron kasashen Larabawa da Musulunci, wanda zai tattauna kan kasuwanci, yaki da ta’addanci, da ci gaban ababen more rayuwa.
Akwai boyayyun ‘yan takara bayan Trump da Harris a zaben Amurka. Bayan Donald Trump da Kamala Harris, wasu sun shiga zaben kasar Amurka da aka yi.
Labaran duniya
Samu kari