Aminu Ibrahim
8539 articles published since 21 Agu 2017
8539 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar aikin Hajji ta jihar Zamfara ta fara mayar da naira miliyan 747 ga maniyyata 504 da suka fara tara kudin tun daga 2019 zuwa 2023. Shugaban hukumar, Musa.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen jihar Kano ta ce ta yi nasarar kama a kalla mutane 1,000 kan laifuka masu alaka da miyagun kwayoyi.
Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane da ake zarginsu da safarar miyagun kwayoyi ciki har da wanda ke sayarwa yan bindiga kwaya a jihohin Zamfara da Kebbi.
Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) ya karyata rahoton mai bincike Jim Obazee na cewa Buhari bai bada amincewar sauya naira ba.
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi ikirarin cewa wasu bankuna a kasar suna hada baki da masu sana'ar PoS don hana al'umma samun wadatattun takardun naira.
Babangida Aliyu, tsohon gwamnan jihar Neja ya jinjinawa Gwamna Uba Sani na Kaduna bisa salon mulkinsa da ya kira mai ban sha'awa don bai jefa al'umma cikin kunci ba.
Jami'an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) sun yi nasarar kama wata mata yar shekara 70 da jikanta a Legas kan zargin sayar da miyagun kwayoyi.
Hajiya Fatima Hussaina Awwal Ibrahim, babban matar sarkin Suleja, Mallam Muhammadu Awwal, ta riga mu gidan gaskiya. Ta rasu ne bayan gajeruwar rashin lafiya.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi wa ofisoshinta 112 karin girma zuwa mukamin janar. Hakan na zuwa ne bayan rundunar ta yi wa wasu manyan sojojin murabus a baya-baya.
Aminu Ibrahim
Samu kari