Abdullahi Abubakar
5743 articles published since 28 Afi 2023
5743 articles published since 28 Afi 2023
Bayan saba umarninta, wata kotun tarayya da ke Port Harcourt ta bukaci shugaban mulkin jihar Ribas ya bayyana dalilin da yasa ya nada shugabannin kananan hukumomi.
Wata Kungiya ta fusata da ƴan sanda suka ambaci Sarki Sanusi II da 'Alhaji' inda ta bukaci rundunar ta nemi afuwa saboda kiransa da wannan suna da rage ma shi daraja
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce ya bar mulki da dukiyar da ya mallaka tun kafin ya zama shugaban kasa ba tare da ta ƙaru ba.
Gwamnonin PDP daga Adamawa, Enugu, Osun, Oyo, Bauchi, Akwa Ibom, Plateau, Delta, Taraba, Zamfara da Bayelsa sun shigar da Bola Tinubu kara kan dokar ta-ɓaci a Rivers
Bayan sanar da rasuwar dan majalisa a Zamfara, Hon. Aminu Ibrahim Kasuwar Daji, Sanata Yau Sahabi ya nuna alhini kan rasuwar marigayin inda ya ce bawan Allah ne.
Malamin Musulunci a Najeriya, Imam Junaidu Abubakar Bauchi ya ƙaryata labarin cewa ya rasu inda ya ce yana cikin koshin lafiya ba kamar yadda ake yadawa ba.
Duk da ba a gama shari'ar masarauta a Kano ba, Sarki Muhammadu Sanusi II, ya yi sababbin nade-nade a jihar, ciki har da ɗansa Adam Lamido Sanusi (Ashraf).
Sarkin Ibadan da aka fi sani da Olubadan, Owolabi Olakulehin, ya bayyana cewa doka ba ta san da matsayin Sarkin Sasa a jihar Oyo ba bayan karɓar ragamar mulki.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya musanta jita-jitar cewa wani ya shige masa gaba wajen zaben sabon Alaafin Oyo, Mai Martaba, Oba Abimbola Akeem Owoade I.
Abdullahi Abubakar
Samu kari