Abdullahi Abubakar
7224 articles published since 28 Afi 2023
7224 articles published since 28 Afi 2023
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta gargadi ƙasashen Gulf kan taimaka wa Amurka, tana mai cewa duk wani taimako zai zama kamar shiga ayyukan sojin Amurka.
Tsoffin sojojin Najeriya sun shirya zanga-zanga a Abuja kan rashin karin fansho, yayin da aka jibge jami’an tsaro a Ma’aikatar Tsaro da ke birnin tarayya.
Kotun Majistare ta Ekiti ta tsare tsohuwar ’yar takarar gwamnan APC, Abimbola Olajumoke, kan zargin bata suna, cin zarafin yanar gizo da satar mutane.
Limamin COCIN ya mutu bayan cizon maciji a ƙaramar hukumar Lantang a Plateau, yayin da aka gargadi manoma kan barazanar macizai masu dafi a Gamakai.
Rikicin OK Movement ya ɗauki sabon salo bayan Peter Ameh ya yi murabus, yana mai cewa zai mayar da hankali kan takararsa ta Sanatan Kogi ta Gabas a 2027.
Binciken Dubawa ya karyata ikirarin cewa Atiku Abubakar ya janye takarar shekarar 2027 domin Peter Obi, tana mai cewa babu wata hujjar tabbatar da hakan.
Mawaki Davido ya ce zai iya yin caca da kuɗinsa kan sake zaɓen Tinubu a 2027, yana mai cewa rarrabuwar ‘yan adawa na ƙara wa shugaban ƙasa damar nasara.
Kungiyar G100 ta gana da yan adawa ta Majalisar Wakilai domin haɗa kan ‘yan adawa da ƙalubalantar Bola Ahmed Tinubu da APC a zaɓen shekarar 2027.
Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike ya ce da Bola Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya taimaka masa, sannan ya ce zaɓen 2027 zai fi sauƙi ga shugaban ƙasa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari