Abdullahi Abubakar
7229 articles published since 28 Afi 2023
7229 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da ake cikin jimami, gwamnan Benue, Hyacinth Alia, ya yi Allah-wadai da kisan shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku da wani dan uwansa.
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta saki Nura Idris bayan bincike ya tabbatar ba shi da alaka da Boko Haram, tare da ba shi tallafin Naira miliyan uku.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce hare-haren sojin Amurka da ya amince da su a Najeriya sun taimaka wajen dakatar da kashe Kiristoci da masu ta’addanci ke yi.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta bukaci ‘yan Najeriya su fara kananan sana’o’i kamar kosai da gasasshen masara, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce.
Yan bindiga sun kona makarantar firamare da ke Dekara a Borgu bayan sun karɓi harajin Naira miliyan 10 da suka tilasta al’ummomin yankin su biya.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da shirin daukar sabbin sojoji 28,000 domin kara yawan jami’anta da kuma karfafa yaki da matsalolin tsaro a fadin kasa.
Ministan Ilimi a Najeriya, Tunji Alausa, ya aika wa sabon shugaban jami’ar FUTO tambaya kan nadin mataimaka 24 da ake zargin an yi ba bisa ka’ida ba.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kai ziyarar ban girma ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Kano ranar Alhamis 25 ga watan Yunin 2026.
Gwamnan Ekiti, Biodun Oyebanji, ya bayyana kaduwarsa bayan rasuwar fitaccen lauya kuma tsohon Sanata Anthony Ademuyiwa Adeniyi, yana da shekara 75.
Abdullahi Abubakar
Samu kari