Abdullahi Abubakar
5734 articles published since 28 Afi 2023
5734 articles published since 28 Afi 2023
Mawaki kuma dan wasan barkwanci a Najeriya, Lawal Nasiru da aka fi sani da Nasboi ya ce shi Musulmi ne kuma Kirista a lokaci guda yadda iyayensa suke.
Binciken kwa-kwaf ya gano gaskiya kan wani bidiyo da ake yadawa a kafafen sada zumunta da ke nuna Boko Haram sun mamaye barikin sojoji na Najeriya.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya sanar da yin murabus daga jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya a wani taro da aka gudanar a gidan gwamnati ranar Laraba.
Bayan zarginsu da cin amanar PDP inda suka hada baki da jam'iyyar APC, Kungiyar shugabanninta sun dakatar da jagorori biyu daga jihohin Abia da Imo.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa rundunar sojojin kasar Madagascar ta karɓi mulki bayan majalisar dokoki ta tsige shugaba Andry Rajoelina daga mukaminsa.
An sake rashin malamin addinin Kirista, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga cocin Katolika da al’ummar Kirista bisa rasuwar Fasto Michael Fagun.
Yayin da ake yada rade-radin rashin lafiyar ministan kudi, Wale Edun, Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwa kan lamarin inda ta tabbatar ya bar Najeriya.
An bayyana ra'ayoyi mabambanta bayan Fasto ya caccaki gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq a yayin jana’izar tsohon gwamna,Cornelius Olatunji Adebayo.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, ya gargadi jama'a kan bullar kungiyar da ya yi zargin wani ɓangaren Boko Haram ne da suka kwararo yankin
Abdullahi Abubakar
Samu kari