Abdullahi Abubakar
5748 articles published since 28 Afi 2023
5748 articles published since 28 Afi 2023
Duk da samar da mai daga matatar Dangote, rahoton hukumar NMDPRA ya nuna Najeriya ta shigo da kusan lita biliyan 15 na fetur tun Agustan 2024 zuwa yanzu.
Sanata Mohammed Muntari Dandutse daga Katsina ta Kudu ya ce sauya sheƙa daga jam’iyya zuwa wata na cin amanar dimokuraɗiyya da kuma amincewar jama’a.
A shekarar 2025 da muke ciki, jam'iyyar APC ta yi manyan kamu bayan ficewar wasu gwamnonin PDP zuwa cikinta wanda ya kara mata karfi kafin zaben 2027.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce babu wanda zai iya rusa tarihin Kano, wanda aka gina bisa ilimi, kasuwanci da kwarewa inda ya ba al'mma shawara.
Sarakunan gargajiya a Akwa Ibom sun bai Patience Akpabio da mijinta Ibanga Akpabio wa’adin kwana 7 su bayyana gaban su kan zargin batanci ga Sanata Godswill Akpabio.
Fitaccen malamin Musulunci a Kaduna, Sheikh Ibrahim Aliyu, ya gargadi Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya dakatar da gangamin Yaumul Rasul a jihar Kano.
Gwamnatin Kaduna ta amince da nadin Bature Sunday Likoro a matsayin sabon Agwom Kamuru, bayan rasuwar Mai Martaba Yohanna Sidi Kukah a Disamba 2024.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kafa tubalin gina jami’ar likitanci a Kwankwaso, Madobi, domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta 69.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta zargi Fadar Shugaban Kasa da yin karya tana tabbatar da cewa akwai kisan kiyashi kan Kiristoci a Najeriya.
Abdullahi Abubakar
Samu kari