Abdullahi Abubakar
7224 articles published since 28 Afi 2023
7224 articles published since 28 Afi 2023
Hakimin Gorau ya bayyana yadda ya tsira daga hatsarin kwale-kwale a Sokoto, inda aka binne mutane 62 bayan hatsarin da ya yi sanadin mutuwar fasinjoji da dama.
Kungiyar Bola Tinubu 2027 ta bukaci a kama Dino Melaye kan kalamansa cewa abin da ya faru a Venezuela zai faru a Najeriya, tana neman a bincike shi.
Shugaban APC na Ijumu, Oyewole Mayowa Solomon, ya rasu bayan ya fadi yayin taron sulhu da aka gudanar tsakanin masu ruwa da tsaki na jam’iyyar a Iyara.
Jigon APC ya kalubalanci Atiku kan alkawarinsa na dawo da tallafin man fetur, yana neman ya bayyana yadda zai samar da kudin tallafin a shekarar 2027
Atiku Abubakar ya sauya matsayinsa kan tallafin man fetur, yana cewa zai dawo da shi idan ya lashe zaben 2027, yayin da mai magana da yawunsa ya kare matakin.
Bola Tinubu ya taya Maryam Ibrahim Dan’Azumi da ta lashe gasar Alƙur’ani ta King Abdulaziz a Saudiyya, inda ta doke mahalarta daga ƙasashe har 132.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bukaci mazauna birnin Abuja su ki zaben Sanata Ireti Kingibe a 2027, tare da goyon bayan Philip Aduda da Bola Tinubu.
Portugal ta haramta rufe fuska a wuraren jama’a, yayin da masu adawa suka ce dokar na iya ƙara kyamar Musulunci da wariya ga mata Musulmi a fadin kasar.
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ayyana Talata, 25 ga Agusta 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Eid ul Mawlid, ranar haihuwar Annabi Muhammad.
Abdullahi Abubakar
Samu kari