Abdullahi Abubakar
7224 articles published since 28 Afi 2023
7224 articles published since 28 Afi 2023
Yara 'yan uwa biyu sun mutu bayan ambaliya ta kwashe su a Janbago, yayin da iyaye da mazauna yankin suka roki gwamnatin jihar Katsina ta dauki mataki.
Jam'iyyar ADC ta Adamawa ta musanta rahoton maye gurbin Injiniya Umar Suleiman, tana mai cewa shi ne halastaccen ɗan takarar gwamna na jam'iyyar a 2027.
Sanata Kabiru Gaya ya amince da komawa APC bayan ganawa da shugaban jam'iyyar, Nentawe Yilwatda, bayan rahoton rasa tikitin Sanatan Kano ta Kudu a NDC.
Shugaba Donald Trump ya ce Amurka ba ta gama da Iran ba, yana gargadin yiwuwar sabon hari kan wani yanki da ya ce Iran za ta dauki shekaru 20 kafin ta farfado.
Gwamna Caleb Mutfwang ya nemi afuwar al'ummar Igbo kan rawar Plateau a yakin basasa, yayin da shugabannin Igbo suka amince su mara masa baya a zaben 2027.
Hadimin gwamnan Kano, Sunusi Bature, ya zargi Buba Galadima da haddasa koma bayan siyasar Rabiu Kwankwaso tare da bayyana dalilansa gabanin zaben 2027.
Ɗan takarar gwamna karkashin jam'iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami ya ce ya shiga takarar gwamnan Gombe a 2027 ne saboda kawo gyara kan lalacewan abubuwa.
Wani matashin ɗan siyasa daga Bauchi, Malan Dan Malan, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikakken Musulmi ne kuma mahaddacin Alƙur'ani ne.
Jam'iyyar ADC ta nada Bello Isah Ambarura mataimakin dan takarar gwamnan Sokoto na 2027 tare da Manir Muhammad Dan-Iya bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki.
Abdullahi Abubakar
Samu kari