Abdullahi Abubakar
7224 articles published since 28 Afi 2023
7224 articles published since 28 Afi 2023
Mataimakan takarar shugaban kasa na Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi sun jawo sabon zazzafar muhawara, yayin ake hasashen tasiri a zaben kasa na 2027.
Bola Tinubu ya taya Ministan Ayyuka David Umahi murnar cika shekara 63, yana yabawa da ƙwazonsa tare da ƙarfafa shi ya ci gaba da ayyukan hanyoyi a Najeriya.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Shugaban INEC, Joash Amupitan ya tabbatar da cewa ƙuri'un 'yan Najeriya za su ƙidayu a zaɓen 2027, tare da sanar da ranakun gudanar da zaɓukan ƙasa.
Rahoton leken asirin Amurka ya ce sabon jagoran Iran ya fi nuna sha'awar makamin nukiliya, yayin da Tehran ke kare kadarorinta bayan hare-haren yaki.
Sanata Mohammed Ali Ndume ya musanta zargin karɓar kuɗin fansa ko shiga sulhu da Boko Haram, yana cewa tun farko yana adawa da tattaunawa da ƙungiyar.
Ofishin Kasafin Kudi ya ce hukumar bogi ta PFIPC ta samo asali tun mulkin marigayi Muhammadu Buhari, tare da jaddada cewa ba a taba sakin ko sisi gare ta ba.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Rasha da China kan bai wa Iran makamai, yayin da Tehran ta ce ba za ta amince da tsagaita wuta ba sai an biya buƙatunta.
Atiku Abubakar ya yi watsi da zargin Obasanjo kan cin hanci, yana cewa an tayar da tsohon batu ne domin siyasar zaɓen shugaban ƙasa a zaben 2027.
Abdullahi Abubakar
Samu kari