Abdullahi Abubakar
3559 articles published since 28 Afi 2023
3559 articles published since 28 Afi 2023
Dan gwagwarmaya a yankin Kudu maso Kudu, Alhaji Asari Dokubo ya bayyana irin nadamar da ya yi wurin goyon bayan Bola Tinubu a zaben 2023 a Najeriya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu manyan shugabannin siyasa a Arewacin Najeriya sun fara ganawa domin neman wanda za su goyawa baya a zaben 2027.
Gwamnatin Bola Tinubu ta yi Allah wadai da kiraye-kirayen da ake yi a Najeriya kan neman mulkin soja ta tabbata inda ta ce ba a ganin kokarin da gwamnatin ke yi.
Tsohuwar Ministar mata a gwamnatin Bola Tinubu, Uju Kennedy-Ohanenye ta nuna goyon bayanta wurin taya shugaban inganta Najeriya inda ta ce tana tare da shi.
Tsohon kwamishinan ayyuka a Kano, Mu'az Magaji ya caccaki tsarin yadda jam'iyyar APC ke neman mulki a jihar inda ya ce dole ta bar dogaro da karfin iko daga sama.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mafi yawan wurare da ake gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Kano yan banga ne ke ba da tsaro rike da sanduna da kuma adduna.
Rundunar yan sanda ta tsare wani sifetanta kan zargin hallaka wani fitaccen mawaki a jihar Enugu, Okezie Mba da ke Kudancin Najeriya inda ta fara bincike.
Al'ummar Najeriya da dama sun yi ta korafi bayan ganin shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio a cikin masallacin Juma'a na Abuja da Bola Tinubu.
Rundunar tsaro ta tabbatar da tsare SL Akila A. kan zargin hallaka wani soja a bakin aiki a jihar Zamfara makwanni kadan bayan kacaniyar Seamnan Abbas Haruna.
Abdullahi Abubakar
Samu kari