Abdullahi Abubakar
5845 articles published since 28 Afi 2023
5845 articles published since 28 Afi 2023
Gwamnan Katsina, Dikko Radda, ya ce zaman lafiya na dawowa a wasu kananan hukumomi da ‘yan bindiga suka addaba, yana sa ran 2026 za ta fi armashi.
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya fice daga jam’iyyar PDP a hukumance, yana cewa yana bukatar shugabanci mai maida hankali da ingantaccen aiki.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya musanta zargin ta’addanci, yana cewa bai da alaƙa da ‘yan ta’adda kuma bai taɓa goyon bayan aikata laifi ba.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na LP, Peter Obi ya fice a hukumance daga jam’iyyar tare da komawa ADC domin hada karfi da Atiku Abubakar a zaben 2027.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta ƙaddamar da hare-haren sama masu ƙarfi a Zamfara, lamarin da ya tarwatsa manyan sansanonin ‘yan bindiga.
Dakarun Operation Hadin Kai sun cafke wani da ake zargin ɗan kunar bakin wake na Boko Haram a Yobe, wanda ya amsa karɓar ₦70,000 zuwa ₦100,000 kan kowane hari.
An shiga jimami a jihar Enugu bayan rasuwar babban basaraken gargajiya, Mai Martaba, Igwe PD Uzochukwu, kwana guda kafin cikar sa shekara 90 a duniya.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Ogun, Hon. Maruf Musa, a ƙaramar hukumar Ogun Waterside.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya roƙi al’ummar jihar su yafe masa duk wanda ya ɓata masa rai a cikin shekaru bakwai na mulkinsa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari