An bayyana labari akan wata mata
1 - tsawon mintuna
Kamar yadda kuka gani a kasar China, an tilasta wata da ta yi tsirara kuma ta sayar da demond ga masu saye.
Daya daga cikin masu siyayya da ya shiga shagon, ya yanke shawarar daukar bidiyon yarinyar mai sai da kayan ya saka a yanar gizo.
Kamar yadda bidiyon ya nuna, an yarinyar a tsaye a bayan awarwaron na demond, Amman me makon tayi fara'a ga masu saye, an ganta ta hade fuska yayin da mutane suke kaiwa da kawowa shagon.
Wannan zalunci ne da fatar dai zasu samu kudi da yawa sanadiyar tsirara da tayi.
Asali: Legit.ng