Amarya ta rasu da juna biyu wata daya dayin aure
1 - tsawon mintuna
Wata amarya dake dauke da ciki wata 8 ta rasu bayan an sha bikin aurenta da wata daya.
KARANTA:“Kana da mutunci a idon Duniya”- Ban Ki Moon ga Buhari
Wani ma’abocin mu’amala da kafar sadarwa ta Facebook Raphael chinma pdp ne ya bayyana cewa yar uwarsa ta rasu a ranar 20 ga watan satumba wata daya bayan sun sha shagalin bikinta a ranar 20 ga watan agusta, bayan tayi fama da mura da ciwon jiki.
Da fatan ta huta a makwancin ta.
Asali: Legit.ng