Ya yaudare ni bayan nayi shekara 3
Ba abun mamaki bane mutum ya samu matsala a soyayya, amma idan abu ya faru baka zato, sai ka ji kamar ka mutu.
Hakan ne abinda ya faru ga edita mai suna Shalom Miriam Shehu wacce ta bayyana hakan a shafin sada zumuntarta ta twita yadda saurayin da ta biyawa kudin yin karatun gaba da digri a Jam’ia.
Game da cewar Shalom, ta gan cewa saurayin ta na tsawo shekara 3 Taiwo yayu aure kwanan nan,tace ta ga haka a Instagram
KU KARANTA:Yarinya ta gane saurayinta da suka kwashe shekaru 2 suna soyayya dan ludu ne
Tace :
“Na biya masa kudin makaranta a Kingston. Na bashi duk abinda yake so. Taiwo ka kashe ni. Taiwo ,bazaka taba sanin jin dadi a rayuwanka ba. Kayi aure ranan asabar amma kana iya cewa kana sona.”
Asali: Legit.ng