wata mayya ta zama mujiya alokacin addu'a
1 - tsawon mintuna
Wata mayya ta zama mujiya alokacin da ake addu'a.
Wata mayya ta zama mujiya a kwanakin baya a Enugu. Wani da abun ya faru a gabansa yace, mayyar dai ta fadi ta mimmikene daganan kuma sai kawai aka ganta ta zama mujiya daga baya kuma saita mutu nan take alokacin da ake addu'a.
Haka kuma mujiyar ta tunkaro Reberel din dake addu'ar. Wannan hoton dai shine gaskiyar abunda ya faru alokacin da ake addu'a a Nkwo Umuiyida a Enugu-Ezike a karamar hukumar Igbo-Eze a jahar Enugu.
Hmnnn......!
Asali: Legit.ng