Fasto yayi lalata da yaya da kanwa

Fasto yayi lalata da yaya da kanwa

n damke Wani fasto mai suna Kokoh Emmanuel na cocin Cross Over Ministry da ke Kedjom Kekuh, kasar Kamaru, da laifin yima yan mata 2 yan gida daya ciki. Game da cewar Jaridar Cameroon report, faston yayi ma Akombom Marie claire, yar shekara 18 ciki kuma tana da cikin wata 6 yanzu, Hakazalika yayi ms Brenda Nyingmah, yar shekara 14 , tana da ciki tsawon watanni 3 yanzu.

Fasto yayi lalata da yaya da kanwa

Faston dan shekara 29 ya amsa cewa ya aikata laifin da ake zarginsa da shi bayan yan sanda sun gudanar da binciken su. Iyayen yan matan da akayi ma ciki suna mika kokon baran su da gwamnatin CPDM, ta kwato musu hakkin shari'a akan faston.

KU KARANTA : An gano waya rijiyan mai a cikin cocin Winners

 

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng