Kyawawan angwanan Hausawa guda 6 (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
Al’adan Hausawa na bisa koyarwan addinin Islama kafin da farko kafin a fara biki. Ana daukan kimanin mako daya sannan ayi daurin aure daga bisani kuma ayi waleeman aure.
Angwanan Hausawa suna zaben kyawawa a matsayin abokan ango. Suna zaben mutane masu aji ko kuma kyawawa kamar su sai kaga sun hadu a cikin hotunan aurensu.
KU KARANTA KUMA: Shugaban kasa Buhari ya tarbi Fasto Bakare a fadar sa (Hotuna)
Ga hotunan angwanan Hausawa da zai sa ka tattara kayyayakin ka koma Arewa:
1.
2.
3.
4.
5.
6.
Asali: Legit.ng