Abun mamaki, an haifo jariri tare da mahaifarsa.

Abun mamaki, an haifo jariri tare da mahaifarsa.

Abun mamaki ya faru a kwanannan, wani asibiti a kasar Spain na masu karamin karfi. Yawan cin jariri dai yana girma ne a cikin mahaifarsa inda yake samun kariya, idan lokacin haihuwa yazo sai mahaifar ta fashe da kanta, shiyasa wani lokacin ruwa yake zuba.

Abun mamaki, an haifo jariri tare da mahaifarsa.

Saidai a wannan karon labarin ya canza, wasu kanannan likitoci sun shaida wani abun al'ajabi. An haifi wannan yaron kachokam acikin mahaifarsa, bayan wasu yan mintoci da aka haifi dan uwansa amman ba'a cikin mahaifaba, tunda daman yan biyu ne.

Haihuwa daman irin wannan yana da wuyan samu dan takan farune sau daya acikin haihuwa 80,000 koma kasa da haka.   Acikin bidiyon da aka dauka, zakuga cibinsa acikin mahaifar. wannan al'amarin na daban ne. Wannan bidiyon wasu bazasuji dadin ganinsa ba.   Yanzu kayi tunanin yadda dan'adam yake rayuwa acikin mahaifarsa na tsawon wata tara.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng