wasu iyaye maza su 9 sun cira tuta a wajan yayan su.

wasu iyaye maza su 9 sun cira tuta a wajan yayan su.

Iyaye maza su 9 sun kasance baiwa daga Allah a wajan yaran su, kuma wanda akayi ma baiwa ta uba to tun lokacin da suka tashi sunsan cewar ai gaskiya iyayen sunyi matukar kokari. koda kuwa basuyi rainan su kamar iyaye mataba, amman dai sun san cewar lallai yaransu zasu samu nishadi da jin dadi.

wasu iyaye maza su 9 sun cira tuta a wajan yayan su.
Iyali

Ako yaushe Uba yana bada kariya daba sai an fada masa ba ga iyalin sa, suna iya bakin kokarin su domin suga cewar yayan su suna cikin walwala ako da yaushe.   Banda kariya da iyayen sukeba yayansu, suna kuma kokarin ganin yaran nasu akoda yaushe suna cikin walwala, haka kuma sunsan yadda suke sanya yaran nasu dariya koda kuwa hakan zai iya sanya su zama kamar sakar karu.

Wadan da suke cikin bidiyon dake kasa yana nuna cewar idan akwai abunda yafi uba to sune, wata kila bazasu kai iyaye mata wajan kula da yara ba, amman tabbas sunsan yadda ake bada nishadi, shi  karan kanshi nishadin yana watsake gajiya dakuma samun jin dadi bawai dan jariri kadai ba.

Nayi dariya yadda naga uba yana yima yarinyar sa kitso cikin wayau dakuma dabara wanda harma yafi wasu shahararrun makitsa wallahi.

Asali: Legit.ng

Online view pixel