Kalli yadda masu garkuwa da mutane suke haka Kabur Bura

Kalli yadda masu garkuwa da mutane suke haka Kabur Bura

Harkar Garkuwa da mutane dakuma Kungiyoyin Asiri a Najeriya yana kara zama wani abu, wanda yake kowa ya kamata ya shiga cikin hankalin sa, musamman idan akayi la'akari da irin sabbin dabarun da azzaliman suke bujurowa dasu wajen fadama mutanen da basuji ba kuma basu ganiba domin suyi kudin tsafi dasu.

Kalli yadda masu garkuwa da mutane suke haka Kabur Bura

Muggan mutanen dai sun kara gane wasu sabbin hanyoyin bi domin su sami kudin tsafi. Kamar yadda suka saba satan mutanen da basujiba kuma basu ganiba, yanku kuma sun fara hako gawawwaki.

KU KARANTA : Anyi garkuwa da dan diflomasiyyan Siriyalone a Kaduna

A ranar Talata 29 ga watan YULI, wasu yan kungiyar Asiri suka haka kabari a Nasarawa dake karamar hukumar Chukun a Garin Kaduna, suka sace wasu sassan jikin mamacin. Allah wadai da wannan Al'amarin.

 

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng