An kama malami yana tsotsar azzakarin dalibi

An kama malami yana tsotsar azzakarin dalibi

A ranar Talata, 12 ga watan Yuli, an kama wani malami a makarantar Unity, Igbala, Sango Otta, dake jihar Ogun, yana tsotsar azzakarin  dalibinsa mai shekaru 8 da haihuwa

An kama malami yana tsotsar azzakarin dalibi

Wani da abun ya faru a kan idanunsa, ya bayyana abun a shafin Kemi Filani, cewa iyayen da ke nan a lokacin da aka kama malamin sunyi mai duka har sai da ya rasa inda kansa yake, kafin su mika shi hannun yan sanda. An ci gaba da rahoton cewa yana aikata haka a gurin aikinsa na da, inda yake zama da wani kanin fasto, inda aka kore shi bayan an kama shi wani dare yana tsotsar azzakarin mutumin.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin tayi gargadi ga makaratun jami’a kan dalibai

An kama Malamin wanda a halin yanzu yake a hannun yan sandar Sango Otta, a lokacin da wani iyayen ke kewaye makarantar yake kuma jin kukan wani yaro a daya daga cikin azuzuwan makarantar. Iyayen ya nemi doki ya kuma tona asirin malamin. Mahaifiyar yaron ta fashe da kuka a lokacin da ta isa makarantar, ta kuma tsine wa malamin.

Yaron mai shekaru 8 da haihuwa ya bayyana wa wanda ya kama su cewa, malamin ya dauki tsawon wasu watanni yanzu yana tsotsar masa azzakarinsa bayan an tashi daga makaranta, kafin mahaifiyarsa tazo daukan sa. A farkon lokacin da ya fara, malamin yayi barazanar yi mai mugun duka idan ya fada ma wani, saboda haka ya boye abun tun lokacin.

Ma zakuyi idan kuka kama malamin yaranku na aikata wannan mugun aiki tare da dan ku?

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng