Hotunan mumunan hadarin mota da ya auku tsakanin Tirela motoci 11 daren Juma'a a Abuja

  • Mutum daya ya rasa rayuwarsa sakamakon hadarin mota a Abuja
  • Mutane sun tofa albarkatun bakinsu kan wannan mumunan hadari
  • Wasu sun ce titin na da kyau, direbobi ne masu gudu kaman ana binsu

Hukumar kiyaye lafiyan hanya ta Najeriya, FRSC, ta tabbatar da labarin mumunan hadarin da ya shafi motoci 11 da ya faru daren Juma'a, a babban titin Kubwa dake birnin tarayya Abuja.

BBC Pidgin ta ruwaito cewa Kakakin hukumar FRSC, Bisi Kazeem, ya tabbatar da hakan.

A cewarsa, Tirela guda ne da motoci 11 suka ci karo da juna kuma mutum daya ya mutu.

Kalli hotunan:

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Hafsat Ganduje: Hotunan matar Ganduje ta koma Kano bayan EFCC ta bada belinta

Hotunan mumunan hadarin mota da ya auku tsakanin Tirela motoci 11 daren Juma'a a Abuja
Hotunan mumunan hadarin mota da ya auku tsakanin Tirela motoci 11 daren Juma'a a Abuja Hotuna: BBC Pidgin
Asali: Facebook

Wasu sun tofa albarkatun bakinsu kan lamarin:

Victor Malachy Ezenwa yace:

"Titin Kubwa matsalar direbobi ne, gudun da mutane ke yi ya yi yawa, sai kayi mamakin inda suka gudun zuwa."

Sammy Onyema yace"

"Bisa labarin da da na samu, an tafi da wadanda suka jikkata asibitin Zankili dake Utako."

Martha Martha tace:

"Kubwa nike zama. Kullum sai na bi hanyar zuwa Garki. na yi niyyar fita Garki ranar Juma'a amma na fasa"

Kingsley Ogbuigwe:

"Kawai gudu ne yayi yawa saboda hanyar na da fadi kuma tana da kyau"

StephenTemple Stephen:

"Motoci sun yi yawa a hanyar, an fiye gudu, musamman daga Deidei zuwa Ministers Hill."

Asali: Legit.ng

Online view pixel