Hotunan Ganduje da Goggo a London yayin da ɗansu ya kammala digiri

  • Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan jihar Kano tare da mai dakinsa sun dira birnin London
  • An ga hotunansu a ranar Talata inda suka halarci shagalin kammala digirin dan su na cikinsu
  • Muhammad Abdullahi Ganduje ya kammala digirinsa ne daga kasaitacciyar jami'ar Regent

London - Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da matarsa sun ziyarci birnin London sakamakon kammala digiri da dan su yayi a jami'a, jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Muhammad, dan gwamnan ya kammala digirinsa a kasaitacciyar jami'ar Regent da ke birnin London.

Hotunan Ganduje da Goggo a London yayin da ɗansu ya kammala digiri
Hotunan Ganduje da Goggo a London yayin da ɗansu ya kammala digiri. Hoto daga dailytrust.com
Asali: UGC

Asali: Legit.ng

Online view pixel