Da Ɗuminsa: Mai Yiwuwa In Fito Takarar Shugaban Ƙasa a 2023, Yahaya Bello

Da Ɗuminsa: Mai Yiwuwa In Fito Takarar Shugaban Ƙasa a 2023, Yahaya Bello

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce yana duba yiwuwar amsa kirar da ake masa na fitowa takarar shugabancin kasa a babban zaben shekarar 2023, The Nation ta ruwaito.

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin zantawa da ya yi da manema labarai a gidan gwamnati bayan ganawarsa da Shugaba Muhammadu Buhari a ofishinsa a fadarsa ta Aso Rock Villa da ke Abuja.

Ya kuma ce cancanta da kwarewa a aiki ne ya kamata a yi amfani da su wurin zaben shugaban kasa na gaba, ba kabilarsa ko yankin da ya fito ba.

Da Duminsa: Mai Yiwuwa In Fito Takarar Shugaban Kasa a 2023, Yahaya Bello
Da Duminsa: Mai Yiwuwa In Fito Takarar Shugaban Kasa a 2023, Yahaya Bello. @TheNationNews
Asali: Twitter

Ku saurari cikaken bayani ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel