Tsaro: Gwamnoni da Sarakunan Arewacin Najeriya gaba daya sun hadu a Kaduna

Tsaro: Gwamnoni da Sarakunan Arewacin Najeriya gaba daya sun hadu a Kaduna

Gwamnonin Arewacin Najeriya 19 da Sarakunan gargajiya na Arewa sun shirya taro na musamman don tattauna matsalar tsaron da ta addabi yankin Arewa.

NAN ta ruwaito cewa kwana biyu za'ayi ana zama.

Daga cikin wadanda ke hallare a taron sune shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan; shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Ibrahim Gambari; Ministan labarai, Lai Mohammed da NSA Bababgana Munguno.

Hakazalika akwai Sifeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu; da shugaban hukumar DSS, Yusuf Bichi.

Daga cikin gwamnoni kuwa akwai an Plateau, Adamawa, sokoto, Nasarawa, Jigawa da Katsina.

Wadanda suka samu wakilcin mataimakansu sune na Neja, Zamfara, Yobe, Benue, Kogi da Kebbi.

Tsaro: Gwamnoni da Sarakunan Arewacin Najeriya gaba daya sun hadu a Kaduna
Tsaro: Gwamnoni da Sarakunan Arewacin Najeriya gaba daya sun hadu a Kaduna Credit: @GovKaduna
Asali: Twitter

Tsaro: Gwamnoni da Sarakunan Arewacin Najeriya gaba daya sun hadu a Kaduna
Credit: @GovKaduna
Tsaro: Gwamnoni da Sarakunan Arewacin Najeriya gaba daya sun hadu a Kaduna
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel