An bayyana sunaye da hotunan wasu cikin daliban da aka sace a Kankara

An bayyana sunaye da hotunan wasu cikin daliban da aka sace a Kankara

Wasu yan jaridan The Cable sun kai ziyara makarantar sakandaren gwamnatin kimiya GGSS dake karamar hukumar Kankara a jihar Katsina inda aka yi awon gaba da dalibai akalla 333 makon da ya gabata.

An ziyarar an hadu wasu daga cikin iyayen yaran da aka sace da hotunan yara 4 cikin wadanda suke nema.

Yaran da aka bayyana hotunansu sun hada da Zaharadeen Umar, Abdulgafar Murtala, Mujahid Abdulhamid da Aliyu Abubakar.

Kalli hotunan:

An bayyana sunaye da hotunan wasu cikin daliban da aka sace a Kankara
Mujahid
Source: Twitter

An bayyana sunaye da hotunan wasu cikin daliban da aka sace a Kankara
Mahaifin AbdulGafar Credit: @thecable
Source: Twitter

An bayyana sunaye da hotunan wasu cikin daliban da aka sace a Kankara
AbdulGafar Credit @thecable
Source: Twitter

An bayyana sunaye da hotunan wasu cikin daliban da aka sace a Kankara
Zahradden Umar Credit: @thecable
Source: Twitter

KU KARANTA: Buhari ya bayar da umarnin bude iyakokin kan tudu guda hudu

An bayyana sunaye da hotunan wasu cikin daliban da aka sace a Kankara
Aliyu Abubakar Credit: @thecable
Source: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel