Iyalan Sakataren gwamnatin tarayya sun kamu da Korona, ya killace kansa

Sakataren gwamnatin tarayya kuma shugaban kwamitin fadar shugaban kasa na yaki da cutar COVID-19, Boss Mustapha, ya shiga killace kansa bayan da wasu iyalansa suka kamu da cutar Korona.

Mustapha, wanda ya bayyana hakan a jawabi ranar Lahadi, ya ce shi da uwargidarsa yanzu haka basu da cutar amma sun bukataci killace kansu saboda da yiwuwan sun kamu.

Iyalan Sakataren gwamnatin tarayya sun kamu da Korona, ya killace kansa
Iyalan Sakataren gwamnatin tarayya sun kamu da Korona, ya killace kansa
Source: Twitter

Source: Legit

Online view pixel