Yanzu-yanzu: Sevilla ta lashe kofin Europa na bana, ta doke Inter Milan

Yanzu-yanzu: Sevilla ta lashe kofin Europa na bana, ta doke Inter Milan

Kungiyar kwallon Sevilla dake kasar Sifaniya ta lashe gasar zakarun Turan Europa na bana da ya gudana a Cologne, kasar Jamus.

Sevilla ta doke kungiyar kwallon Inter-Milan a wani wasan kama-kama da y gudana tsakanin bangarorin biyu.

Farawa da iyawa, Romelu Lukaku ya zura kwallo daya cikin mitin biyar da farawa yayinda Luuk de Jong na Sevilla ya goge kwallon a minti na 12 kuma ya kara da daya a miniti na 33.

Daga baya Diego Godin an Inter Milan ya rama, amma murna ta koma ciki yayinda Diego Carlos naSevilla ya zira kwallo a minti na 74 kuma haka aka tashi wasan.

Yanzu-yanzu:Sevilla ta lashe kofin Europa na bana, ta doke Inter Milan
Yanzu-yanzu:Sevilla ta lashe kofin Europa na bana, ta doke Inter Milan
Asali: Getty Images

Yanzu-yanzu:Sevilla ta lashe kofin Europa na bana, ta doke Inter Milan
Yanzu-yanzu:Sevilla ta lashe kofin Europa na bana, ta doke Inter Milan
Asali: Getty Images

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel