Rundunar soji: Kwararrun dakaru sun kwance manyan bamabamai da 'yan Boko Haram suka binne

Rundunar soji: Kwararrun dakaru sun kwance manyan bamabamai da 'yan Boko Haram suka binne

A yau, Lahadi, da misalin karfe 1:00 na rana, kwararrun jami'ai na musamman suka yi nasarar gano wa tare da kwance wasu manya-manyan bamabamai da mayakan kungiyar Boko Haram suka binne a gefen titi.

Jami'an sun gano bamabaman ne ta hanyar amfani da na'ura yayin da suke gudanar da wani sintiri a kan hanyar Konduga zuwa Aulari a jihar Borno, kamar yadda rundunar sojin ta sanar a shafinta na Tuwita.

Rundunar soji: Kwararrun dakaru sun kwance manyan bamabamai da 'yan Boko Haram suka binne
kwance manyan bamabamai da 'yan Boko Haram suka binne
Asali: Twitter

Rundunar soji: Kwararrun dakaru sun kwance manyan bamabamai da 'yan Boko Haram suka binne
Kwararrun dakaru sun kwance manyan bamabamai da 'yan Boko Haram suka binne
Asali: Twitter

Rundunar soji: Kwararrun dakaru sun kwance manyan bamabamai da 'yan Boko Haram suka binne
Sojoji sun kwance manyan bamabamai da 'yan Boko Haram suka binne
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel