KAI TSAYE: Shugaban Buhari ya samu kuri'u 14,842,072 a zaben fidda gwanin APC
1 - tsawon mintuna
Labari da dumi-dumi daga farfajiyar Eagle Square da ke birnin tarayya Abuja inda ake gudanar da taron gangamin jjam'iyyar All Progressives Congress na nuna cewa shugaba Muhammadu Buhari ne zababben dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin leman jam'iyyar.
Shugaba Buhari ya samu kuri'u 14,842,072 a zaben kato bayan kato da yaka gudanar a dukkan jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya kuma shine dan takaran jam'iyyar daya tilo da jama'a suka zaba.

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Depositphotos
Asali: Legit.ng