Hotuna: Yadda zaben kato bayan kato ya gudana a jihar Kano
Manya da yara a jihar Kano sun fita kwansu da kwarkwartarsu domin zaben kato bayan kato na fitar da gwanin shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC a yau Juma'a, 28 ga watan Satumba, 2018.
Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya fito da makwabtansa manya da yara cikin layi domin kada kuri'arsa.

Asali: Facebook

Asali: Twitter
Hakazalika, mataimakin gwamnan jihar, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna, ya fito da jama'arsa a Gawuna, karamar hukumar Nasarawa na jihar Kano.

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Ba'a bar Kakakin majalisar dokokin jihar, Hanarabul Alhassan Rurum, a yabaya ba inda ya fito da jama'arsa domin kada kuri'arsu.

Asali: Facebook

Asali: Twitter
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng