Allah yayiwa Sheikh Abubakar Babantune Zaria rasuwa

Allah yayiwa Sheikh Abubakar Babantune Zaria rasuwa

Allah yayiwa babban malamin nan na addininin musulunci, Sheikh Abubakar Babantune Zaria rasuwa.

Shehin malamin ya rasu ne a ranar yau Litinin, 10 ga watan Satumba wadda yayi daidai da 30 Dhul Hajj, 1439H na kalandar Musulunci.

Babatune ya jima yana fama da rashin lafiya na ciwon siga, inda ya rasu a asibitin Shika dake garin Zaria.

Allah yayiwa Sheikh Abubakar Babantune Zaria rasuwa
Allah yayiwa Sheikh Abubakar Babantune Zaria rasuwa
Asali: Depositphotos

KU KARANTA KUMA: Jerin sunayen yan takara da suka yanki fam din takaran gwamnan na APC da PDP a Nasarawa

Kafin rasuwarsa, ya kasance babban limamin Msallacin Juma’a na NNPC Kaduna.

Allah ya ji kansa!

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel